ha_tn/act/23/25.md

918 B

Gaisuwa mai yawa zuwa Kuludiyas Lisiyas zuwa ga mai martaba gwamna Filikus

Wannan ce gabatarwa ta musumman a wasikar. Babbar hafsan ya fara da kansa. Ana iya gane wannan da "ina rubutowa". AT: "Ni, Kuludiyas Lisiyas, ina rubutowa zuwa gareka, mai martaba, gwamna Filikus. Gaisuwa mai yawa zuwa gareka" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

mai martaba gwamna Filikus

"zuwa ga gwamna Filikus da ya cancanci dukkan girma"

Yahudawa sun kama wannan mutumin

A nan "Yahudawa" na nufin "wasu Yahudawa." AT: "wasu Yahudawa sun kama wannan mutum" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

suna shirin kashe shi

AT: "sun yi shirin kashe Bulus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

na abko masu da sojoji

"Ni da sojoji na muka iso wurin d a Bulus da Yahudawan suke"