ha_tn/act/23/20.md

652 B

Yahudawa sun yarda

Wannan bai shafe dukkan Yahudawa ba, amma dukkan taron Yahudawa da ke wurin. AT: "Wasu Yahudawan sun yarda" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ka kawo Bulus gobe

"ka kawo Bulus daga sansanin"

zasu ƙara bincike a kan al'amarinsa

"suna son su ƙara sani game da laifin da Bulus ya yi"

suna jiransa

"sun shirya bagon Bulus" ko kuma "sun shirya su kashe Bulus"

Sun sa wa kansu la'anna, ba za su ci ba ba za su sha ba sai dai sun kashe shi

"Sun rantse cewa ba za su ci ko su sha komai ba har sai sun kashe Bulus. Sun ce ma Allah ya la'anta su idan basu cika alkawarin yin abinda sun ce za su yi ba"