ha_tn/act/23/18.md

293 B

Bulus ɗan sarka ne yace in kawo saurayin nan

"Bulus ɗan sarka ne ya ce in zo in yi magana da shi"

saurayin nan ... Babban hafsa ya kai shi

Da shike Babban hafsan ya kai saurayin, ya kuma ce da shi saurayi, wannan na nufin cewa, ɗan ƙanen Bulus yana iya zama mai shekara 12 zuwa 15.