ha_tn/act/23/14.md

956 B

Muhimmin Bayyani:

A nan kalmar nan "Su" na nufin Yahudawa arba'in da ke [23:13] ne

Mun sa wa kanmu la'ana, ba za mu ci ba, ba za mu sha ba sai mun kashe Bulus

A nan maganar ɗaukan alkawari ne da kuma roƙon Allah ya la'anta su idan basu cika alkwarinsu ba kamar wani abu ne da za su ida sa wa a bisa kapaɗansu. AT: "Mun ɗauki rantsuwa cewa ba za mu ci kome ba har sai mun kashe Bulus. Mun roƙi Allah ya la'anta mu idan ba mu cika wannan alkwarin ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yanzu, bari

"Da shike abin nan da muka faɗa gaskiya ne, ko kuma "Da shile mun sa wa kanmu a wannan la'ana"

Yanzu

Ba "a dai dai wannan lokaci" ake nufi ba, amma ana amfani ne da wanna domin a jawo hankali mutane a akan wani abu mai muhimmanci da ke bi a baya.

kawo shi a gaba

"kawo Bulus daga sansanin domin yă same ku"

Kamar kuna so ne ku ƙara bincika maganarsa sosai

"kamar kuna so ku ƙara sani game da abinda Bulus ya yi"