ha_tn/act/23/12.md

553 B

sun yi ƙulle ƙulle

"suka shirya kansu da manufa ɗaya" andn, domin su ƙashe Bulus.

suka ɗauka wa kansu la'ana da rantsuwa

A nan iya kara bayyana dalilin da zai sa la'ana ya bi su. AT: "sun roƙi Allah ya la'antasu idan basu yi abinda sun alkawarta su yi ba" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

mutum arba'in

"mutum 40" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

suka kulla wannan makirci

"suka haɗa wannan shiri" ko kuma "suka yi shirya su ƙashe Bulus"