ha_tn/act/23/06.md

821 B

ɗan Farisawa

A nan "ɗa" na nufin shi ainihin ɗan Bafarisi ne da kuma zuriyar Farisiyawa. AT: "kuma mahaifi na da kakkani na farisiyawa ne"

tashin matattu ne ... ni

A nan iya sanar da wannan kalmar "tashi" zuwa "dawuwa da rai." Ana kuma iya sanar da kalmar nan "mutuwa" zuwa "waɗanda suka mutu." AT: "waɗanda suka mutu za su samu rai kuma, ... ni" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-nominaladj]])

ana shari'anta ni

AT: "kuna shar'a'anta ni" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sai taron ya rabu ƙashi biyu

"mutanen da ke taron suka ƙi yarda da juna sam"

Don Sadukiyawa ... amma Farisiyawa

Wannan yana kara ba da hasken bayyani ne game da Sadukiyawa da Farisiyawa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)