ha_tn/act/22/30.md

308 B

Sai ya kwance shi daga sarka

Mai yiwuwa "babbar hafsan" na nufin babbar hafsan sojojin. AT: "Don haka, babbar hafsan ya umurce sojojin su kwance sarkokin Bulus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sai ya sauko da Bulus

Daga sansanin, akwai wani matakala saukowa daha harrabar haikalin.