ha_tn/act/22/27.md

733 B

Babban hafsa ya zo

A nan ana iya juya "zo" zuwa "je" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-go)

Da kuɗi masu yawa ne

"Bayan da na biya hukumar Roma kuɗi masu yawa ne." Shi hafsan ya yi wannan magana ne domin ya san cewa yana da wuya ƙwarai mutum ya zama Barome, yana kuma ɗaukan cewa ba gaskiya ne Bulus ke faɗi ba.

na sayi yancin zama ɗan ƙasa

"Na sami yancin zama ɗan ƙasa." AT: "na zama ɗan ƙasa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

An haife ni ɗan ƙasar Roma.

Muddin Uban mutum ɗan ƙasa Roma ne, to lallai ne 'ya'yansa su zamanto 'yan ƙasar Roma daga haihuwa.

sai mutanen da sun zo su tuhume

"mutanen da suka yi shirin tuhumar" ko kuma "mutanen da suke shirin su tuhume"