ha_tn/act/22/25.md

611 B

tsirkiya

wato tsirkiyar laida ko kuma na fatan dabba.

Ko daidai ne bisa ga doka a yi wa Barome wanda ma sharia ba ta ƙashe shi ba bulala?

Bulus yana amfani ne da wannan tambayan domin yă sa Shugaban yă bincike ko daidai ne da aka sa sojoji su bulali Bulus. AT: "Ba daidai ba ne bisa ga doka a bulali mutumin da ke Baome ba tare da an yi masa bincike ba!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Me kake so ka yi?

An yi amfani ne da wannan tambaya domin a sa shugaban ya ƙara tunani shirinsa yă bulali Bulus. AT: "Kada ka yi haka!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)