ha_tn/act/22/22.md

1.2 KiB

A kawar da wannan ɗan taliki daga duniya

Wannan jimlar "daga duniya" na kara nanata ne da cewa a kawar da irin mutumin. AT: "Ƙasheshi"

Sa'anda suke

"Yayin da suka." Ana amfani ne da jimlar nan "Sa'anda suke" domin a sa alamar abubuwa biyu da ke aukuwa a lokaci ɗaya.

suna jefar da tufafinsu da kuma baza kura a iska

Wannan na nuna cewa Yahudawa da ke wurin sun yi fushi domin Bulus ya saɓa wa Allah ta wurin maganarsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

babban hafsan

hafsan sojojin Roma ko kuma shugabana sojojin kusan 600

ya umarta a kawo Bulus

AT: "ya umurce sojojinsa su kawo Bulus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sansani

Wannan sansanin yana haɗe sa wajen harrabar haikali. Duba yadda aka juya wannan a [21:34]

Ya umarta da cewa a bincike shi da bulala

Shi shugaban sojojin yana so Bulus ya sha azaba ne ta wurin yi masa duka domin ya tabbatar cewa Bulus ya faɗa masu gaskiya. AT: "Ya umarce sojojinsa su bulali Bulus don su tilasta shi ya faɗa masu gaskiya" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

domin shi da kansa

Ana amfani ne da kalmar nan "kansa" domin nanaci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)