ha_tn/act/22/19.md

494 B

su da kansu sun san

Ana amfani ne da kalmar nan "da kansu" domin nanaci. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rpronouns)

a kowacce masujada

"Bulus ya je masujadai da dama yana neman Yahudawa da suka gaskanta da Yesu.

a ke zuɓar da jinin mashaidinka

A nan "jini" na nufin rai na Istifanus. A zuɓar kuma na nufin a ƙashe. AT: "sun ƙashe Istifanus mai ba da shaida a kanka. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])