ha_tn/act/22/17.md

321 B

sai na karɓi wahayi

AT: "na samu wani wahayi" ko kuma "Allah ya bani wata wahayi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Na gan shi ya ce mini

"Na gan Yesu yana ce mini"

ba za su yarda da shaidarka game da ni ba

"waɗanda suke Urushalima ba za su yarda da abinda za ka faaɗ masu akai na ba"