ha_tn/act/22/12.md

819 B

Hananiya

Wannan Hananiya daban ne da wanda ya mutu dama [5:3], kuna iya juya wannan yadda kuka yi a [5:1](Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

mai tsoron Allah bisa ga sharia

Hananiya na da ƙwazo ƙwarai game da kiyaye shari'ar Allah.

da kyakyawan suna kuma a gaban Yahudawa da ke zama a can

AT: "Yahudawa da ke zama a wurin suna ba da kyakyawar shaida a kansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Dan'uwa Shawulu

A nan "Ɗan'uwa" wata hanya ne may kyau na yaba wa mutum. AT: "Abokina Shawulu"

samu ganin gari

AT: "fara gani kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

A daidai wannan sa'a

Wannan wata hanya ne na nuna cewa abu ya faru nan da nan. AT: "nan take" ko kuma "nan da nan" ko kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)