315 B
315 B
Yafaru da cewa
Ana amfani ne da wannan jimlar don a nuna wurin da zancen ya fara. Idan harshenku tana da wata hanya ta musamman na yin haka, kuna iya moransa anan.
na ji wata murya na ce mini
A nan "murya" na nufin mai magana. AT: "Na ji wani ya ce mini" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)