ha_tn/act/22/03.md

2.2 KiB

amma a kařkashin Gamaliyal aka ilimantar da ni

AT: "Amma ni dalibin malam Gamaliyal ne a nan Urushalima" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

a kařkashin Gamaliyal

A nan "kařkashi" na nufin yadda mutum zai zauna yayin da yake koyo daga malami. AT: "ta wurin Gamaliyal" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Gamaliyal

Gamaliyal wani sanannen malamin dokar Yahudawa ne sosai. Duba yadda aka juya wanna a [5:34]

An horar da ni sosai bisa ga bin hanyar dokokin iyayenmu

AT: "Ya horar da shi a hanyar da zai iya kiyaye kowane dokar kakkaninmu" ko kuma "Horaswar da na samu sun bi daki daki yadda dokokin kakkaninmu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dokokin iyayenmu

"dokokin kakkaininmu." Wato dokokin da Allah ya ba jama'ar Isra'ila ta wurin Musa.

Ina da himma ga bin Allah

"Na miƙa kai in yi biyayya da Allah" ko kuma "Ina da marmarin yi wa Allah hidima"

kamar yadda ku ma kuna da ita a yau

"daidai yadda kuma kuke a yau." Bulus yana ƙwatanta kansa da taron jama'ar.

Na tsananta wa wannan Hanyan

A nan "wannan hanyan" na nufin mutanen da ke na wannan taron mutanen da ake ce da su "hanyar." AT: "Na tasananta wa mutanen da ke na wannan hanya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

wannan Hanyan

Haka a ke ce da adinin Kirist ko kuma masu bi a da. Duba yadda aka juya "wannan Hanyan" a [9:2].

har ga mutuwa

Ana iya juya kalmar nan "mutuwa" zuwa "kisa" ko kuma "mutu". AT: "kuma na nema hanyoyin kasahe shi su" ko kuma "har ma na sa suka mutu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

na ɗaure maza da mata sa'annan na jefa su cikin gidan yari

"ina ɗaure mutane maza da mata ina sa su a kurkuku"

za su iya ba da shaida

"za su iya shaida" ko kuma "za su iya faɗa maku"

na karɓi izini daga wurinsu

babbar firist da dattawa sun bani wasiku"

domin 'yan'uwa da ke a Dimashƙu

Ana "'yan'uwa" na nufin "'yan'uwa Yahudawa."

in ɗaure mabiyan Hanyan nan, in kawo su Urushalima domin a hukunta su

Sun bani umarni na ɗaura da sarkoki waɗanda ke 'yan hanya in mayar da su Urushalima"

domin a hukunta su

AT: "domin su karɓi hukuncinsu" ko kuma "domin hukumar Yahudawa su hukunta su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)