ha_tn/act/22/01.md

457 B

Mahaɗin Zance:

Bulus yana magana da taron Yahudawa a Urushalima.

Muhimmin Bayyani:

Aya 2 yana ba da karin bayyani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

"Yan'uwa da Ubanni

Wannan wata hanya ne mai sauki na yi wa tsaran Bulus da 'yan gaba da shi a tsakanin mas sauraro.

zuwa gare ku yanzu

"yanzu zan yi maku bayyanin" ko kuma "yanzu zan zan gabatar maku"

harshen Ibraniyawa

Harshen Ibraniyawa itace harshen Yahudawa da.