ha_tn/act/21/39.md

630 B

Na tambaye ka

"Na roƙe ka" ko "I na roƙon ka"

ka amince mini

"don Allah ka amince mini" ko kuma "don Allah ka yarda mini"

hafsan ya ba shi izni

AT: "hafsan ya amince wa Bulus ya yi magana" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Bulus ya tsaya a kan matakala

Kalmar nan "matakala" a nan na nufin mataka zuwa sansanin.

ya daga hannayensa sama ya yi nuni wa jama'a

Ana iya karin bayyanin dalilin da ya sa Bulus ya daga hannayensa. AT: "ya daga hannayensa domin mutanen su yi shiru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Da wuri ya yi tsit

Da mutanen suka yi tsit gabaƙiɗaya"