ha_tn/act/21/37.md

1.2 KiB

An kusa shigar da Bulus

AT: "Da sojojin suka yi shirin kawo Bulus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sansani

Wannan sansanin yana haɗe sa wajen harrabar haikali.

Ka iya Helenanci? Ashe ba kai ne Bamasaren nan da kwanakin baya ka haddasa tawaye, ka ɗauki 'yan ta'adda dubu huɗu ka kai su jeji ba?"

Babban hafsan sojojin yana tambaya domin ya nuna mamakinsa cewa Bulus ba wanda yake tunanin shi ne ba. AT: "Ashe ka iya Halenanci. Ina tsammanin ko kai ne Bamasaren da ke haddasa tawaye a jeji ba, tare da 'yan ta'adda dubu huɗu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ashe ba kaine Bamasaren

Ba da jimawa ba kamun zuwa Bulus, wani mutum da masar wanda ba ambaci sunansa ba, ya haddasa tawaye ga Roma a Urushalima. Jim kaɗan sai ya tsere da gudu zuwa jeji, sai kuma shugaban sojojin yana mamamki ko Bulus ne wannan mutumin.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ke haddasa tawaye

AT: "sa mutane suka tayar wa mulkin Roma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

mutane dubu huɗu

"'yan ta'adda 4,000" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

masu kisankai

Wato taron Yahudawa masu tawaye da mulkin Roma da duk wanda ke goyon bayan Romawa.