ha_tn/act/21/34.md

891 B

waɗansu su ce, wancan

Ana iya fahimtar kalaman nan "suna kururuwa" a jimla na baya. AT: "sai wasu suna kururuwa wani daban" ko kuma "sai wasu kuma a cikin taron na kururuwar wani abu daban" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

hafsan

Wato shugaban sojojin Roma da ke shugabantar sojoji 600.

ya dokaci a shigar da Bulus

AT: "ya dokaci sojojinsa su sgigar da Bulus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cikin sansanin

Wannan sansanin yana haɗe sa wajen harrabar haikali.

Da suka kai matakala, sai aka ɗauke

AT: "Da Bulus ya shigo matakan sansanin, sojojin sun ɗauke shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Tafi da shi

Taron suka amfani ne da wata hanya mai sauki da kuma wata hanya daban na roƙo a ƙashe Bulus. AT: "Ku ɗauki ransa" ko kuma "Ku ƙashe shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)