629 B
629 B
suka sheka da gudu
Akwai mataka na sauka daga sansanin zuwa harrabar.
ya ba da umarni aka ɗaure shi
AT: "ya umarci sojojinsa su ɗaura shi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
da sarkoki biyu
Wannan na nufin cewa sun ɗaure Bulus kusa da sojojin Roma biru, ɗaya a kowane gefensa.
Ya tambaya ko shi wanene da kuma laifinsa
Ana iya sanar da wannan a matsayin ambacin abinda wani ya faɗa. AT: "Ya tambaya, 'Wanene wannan mutumin? Menene laifinsa?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)
aka tambaya ko shi wanene
Babbar hafsan sojojin yana magana da taron ne, ba da Bulus ba.