ha_tn/act/21/25.md

1.5 KiB

su guji sadakokin da aka miƙa wa gumaku, da jini, da abin da aka maƙure

Waɗannanduka ka'idodi ne game da abinda za su iya ci. An hana su cin naman dabbobin da aka sadaukad wa gunki, nama da ke da jini a cikinta, da kuma naman dabban da aka maƙure domin akwai jini a cikinta. Duba yadda aka juya irin wannan jimlar a [15:20]. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

su guji sadakokin da aka miƙa wa gumaku

AT: "su guje naman dabba da wani ya sadaukad ga gunki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

daga abinda aka maƙure

Ana iya ƙara bayyani akan dabbobin da aka muƙure. AT: "daga dabbobin da wani ya maɍƙure" ko kuma "daga dabbobin da wani ya maƙure do a ci amma ba tare da an janye jininsa ba. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

ya ɗibi mutanen nan

Wato mutane huɗun nan da suka ɗauki wa'adi.

ya tsarkake kansa tare da su

Kamun ya shiga gefen haikali inda ake buƙatar Yahudawa su tsarkake kansu tukuna. Wannan tsarkakewar ya shafe ma'amalan da Yahudawa ke yi da Halenawa.

suka shiga haikali

Basu shigo cikin wurin da babban firist ne kawai ke iya shiga a haikalin ba. Sun shiga harrabar haikali. AT: "suka shigo harrabar haikali" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

ranakun tsarkakewa

Wannan wata hanyar tsarkakewa ne da ake buƙata su cika domin su iya shiga harrabar haikali.

har a ba da sadaka

AT: "har sai sun miƙa dabba domin sadaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)