ha_tn/act/21/20.md

1.1 KiB

ɗan'uwa

A nan "ɗan'uwa" na nufin "ɗan'uwa mai bi"

An kuma gaya masu a kanka ... kada kuma su bi tsofaffin al'adu.

Yana nan a bayyane cewa akwai wasu Yahudawa da ke ɓata koyarwar da Bulus ke yi. Shi bai hana Yahudawa kiyaye shari'ar Musa ba. Sakon sa dai shi ne basu buƙatan kaciya da wasu al'adu kamun Yesu yă iya cetonsu. Ana iya ƙara bayyana cewa shugabannim Yahudawa masubi da ke Urushalima na da sanin cewa koyarwar Bulus gaskiya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

An kuma gaya masu

AT: "Mutane sun gaya wa Yahudawa masubin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

su yi watsi da Musa

A nan "Musa" na nufin shari'ar Musa. AT: "su daina kiyaye shari'un da Musa ya ba mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

kada kuma su bi tsofofin al'adu

A nan maganar biyayya da tsofofin al'adu ne kamar al'adun ne suke jagora yayin da mutanen ki bi a baya. AT: "kada su yi biyayya da tsofofin al'adu" ko kuma "kada su gwaninta a tsofofin al'adu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tsofofin al'adu

"al'adun da Yahudawa suka saba kiyayewa"