ha_tn/act/21/17.md

272 B

'yan'uwa suka marabce mu

A nan "'yan'uwa" na nufin masubi da ke Urushalima, ko miji ko mace. AT: "'yan'uwa masubi suka marabce mu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-gendernotations)

sai ya shaida masu ɗaya bayan ɗaya

"ya ba da ƙwaƙwaran labarin su duka"