ha_tn/act/21/15.md

267 B

Sun zo ne tare da wani

"Akwai wani tare da su"

Manason, mutumin Kuburus

Manason wani ne daga tsibirin Kuburus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

daɗaɗɗen mai bi

Wato, Manason yana ɗaya daga cikin waɗanda suka fara gaskanta da Yesu.