ha_tn/act/21/10.md

1.1 KiB

wani annabi mai suna Agabus

Wannan na gabatar da wani sabon mutum ne a labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

mai suna Agabus

Agabus mutumin Yahudiya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya ɗauki ɗamarar Bulus

"ya ciro ɗamarar Bulus daga ƙudun Bulus"

Ruhu Mai Tsarki ya ce, 'Haka Yahudawan Urushalima za su ɗaure ... ga al'ummai.'"

Ana sanar da sakon wani da cikin sanar da furcin wani. AT: "Ruhu Mai Tsarki ya ce haka ne Yahudawan Urushalima za su ɗaure ... ga al'ummain. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-quotesinquotes]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-quotations]])

Yahudawan

Wannan na nufin Yahudawan da za su aikata wannan, ba wai dukkan Yahudawa ba. AT: "shugabannin Yahudawa" ko kuma "wasu Yahudawan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

zasu kuma bashe shi

"miƙa shi"

ga al'ummai

AT: "ga masu yanke shari'a na al'ummai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

al'ummai

Wato masu iƙo a cikin al'ummai. AT: "al'ummai masu iƙo" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)