ha_tn/act/21/07.md

735 B

muka iso Talamayas

Talamayas wata gari ne a Taya ta kudu, Lebanon. Talamayas itace Akir, Isra'ila a yau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

'yan'uwa

"'yan'uwa masubi"

ɗaya daga cikin bakwai ɗin

"bakwai" ɗin na nufin mutanen da aka zaɓa su raɓa abinci su kuma taimake gwamraye a 6:5.

Wannan mutum

"Filibus" daga aya 8.

mai yin bishara

mai bishara

Shi kuwa

A nan amafani ne da wannan kalmar anan don a sa alamar kauchewa daga ainihin labarin. Anan, Luka yana faɗin tarihin Filibus ne da 'ya'yansa, mata. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)

'ya'ya huɗu mata, budurwai masu yin annabci

"budurwai huɗu mata da sukan karɓan maganar Allah su kuma ba da shi ga mutane.