382 B
382 B
Bayan 'yan kwanaki
AT: "Bayan kwanaki bakwai" ko kuma "Da lokacin tafiya ya kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
muka durkusa a baƙin gacci muka yi addu'a
Hali ne na yau da kullum a durkusa yayin da ake yin addu'a. Yin haka alama ce na kaskanci a gaban Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)
muka yi bankwana
"muka koma gida"