ha_tn/act/21/03.md

474 B

muka bar shi a hagun

"muka wuce tsibirin a gefen hagu" hagun itace gefen "masukin" jirgin ruwan.

a nan ne jirgin ruwan zai sauke kayansa

A nan "jirgin" na nufin ƙungiyar da ke tafiya a jirgin ruwan. AT: "ƙungiyar da ke tafiya a jirgin za su sauke kayansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Sai Ruhu Mai Tsarki ya iza su suka ce wa Bulus

"Waɗannan masubi suka gaya wa Bulus abinda Ruhu Mai Tsarki ya bayyana masu. Suka "ta ce masa sau da dama"