ha_tn/act/21/01.md

1.3 KiB

Mahaɗin Zance:

Marubucin Luka, Bulus da abokan tafiyansu sun cigaba da tafiye tafiyensu.

Muhimmin Bayyani

A nan kalmar nan "mu" na nufin Luka, Bulus, da waɗanda ke tafiya tare da su, amma ba masu karatu ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-exclusive)

muka shiga jirgin ruwa muka kama hanya zuwa birnin Kos

"muka tafi birnin Kos" ko kuma "muka wuce zuwa garin Kos"

birnin Kos

Kos wata tsibiri ne na Hellas daban da baƙin Turkey a yau da ke kudancin tekun jaha Aijiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

birnin Rodusa

Rodusa tsibirin Hallas ne da ke daban da tsibirin Turkey a yau a kudancin Tekun Aijiya a jiha kuduncin Kos dakuwa arewa ta gaba na Karita. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

birnin Batara

Batara wata birni ne a baƙin kogin kudu ta yamma na Turkey a yau kudancin Tekun da ke Tekun Bahar Rum. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Da muka sami jirgi mai hayewa zuwa Fonisiya

A nan "jirgin mai hayewa" na nufin ƙungiyar da ke tafiya a jirgin. AT: "Da muka sami jirgin a da ƙungiyar da ke hayewa zuwa Fonisiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

jirgin mai hayewa

A nan dai "hayewa" ba ta nufin cewa jirgin tana kan hayewa ba amma tana nufin cewa jirgin za ta haye Fonisiya ba da jimawa ba. AT: "jirgi da za ta ketere ruwa" ko kuma "jirgin da za ta tashi"