ha_tn/act/19/38.md

1.2 KiB

Saboda haka

"Domin abina nan da na faɗa maku gaskiya ne." Shi magatakardan garin ya faɗa a [19:37] cewa Gayus da Aristakas ba barayi bane ko masu zagin sha'anin addina ba.

su na da wata ƙara a kan wani

Ana iya sanar da kalmar nan "ƙara" na zuwa "zargi" AT: "su na son su zargi wani" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

masu shari'a

Wakilan hukumar Romawa masu yanke hukuncin kiyaye doka a kotu (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown)

Ba ri su kai ƙarar junansu

Wannan bata nufin cewa Dimitiriyas da waɗanda ke tare da sh zasu zargi juna. Yana nufin cewa wannan wuri ne da mutane gabaɗaya na iya faɗi zarginsu. AT: "Waɗannan mutane na iya zarge junansu"

Amma idan akwai maganganu na dubawa

"Amma idan kuna da wasu maganganu daomin tattaunawa"

za a daidaita su a taronmu na lokaci lokaci

AT: "sai mu daidaita a taron mu na lokaci lokaci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

taronmu na lokaci lokaci

Wannan na nufin taron jama'an gari gabaɗaya wanda shi magatakardar yake shugabancinsa.

cikin hatsarin zargi game da hargitsin yau

AT: "cikin hatsarin zargi daga hukumar Romawa akan hargitsin da ta taso a yau. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)