ha_tn/act/19/35.md

1.2 KiB

magatakardar garin

Wato "marubuci" ko kuma "sakatare" kenan.

wanene bai san cewa birnin Afisa cibiya ce da ke kula da haikalin ... sama ba?

Magatakardan ya yi wannan tambayan ne domin yă tabbatar wa taron cewa suna da gaskiya yă kuma karfafa su. AT: "kowa ya san cewa garin Afisus cibiya ce da ke kula da haikalin ... sama." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

wanene bai san

Magatakardan garin yana amfani ne da "bai" don ya nanata cewa dukkan mutane sun san da haka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

kula da haikalin

Jama'ar Afisa ne suna kula da kuma tsere haikalin Artimas.

sifar da ta faɗo daga sama

Akwai sifar wata allah a cikin haikalin Artimas. An sifanta ta ne daga wata dutse ne da ta faɗo daga sararin sama. Mutane suka sammanain cewa dutsensa ta faɗo ne daga Zafsa, mai mulkin allolin Halenanwa (gumakai).

Tun da ba a ƙaryata waɗannan abubuwa ba

"Da shike kun san da waɗannan abubuwa"

kada ku yi wani abu a gaggauce

"kada ku yi wani abu kamun ku zo kuna tunani aka"

gaggauce

ba tare da tunani sosai

waɗannan mutane

Kalmomin nan "waɗannan mutane" na nufin Gayus da Aristakas ne, abokan tafiyar Bulus. (Dubi: [19:29])