ha_tn/act/19/33.md

538 B

Iskandari

Wannan sunan wani mutum ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ya miƙa hannunsa

Ana iya bayyani a fili cewa Iskandari yana nu na wa mutane ne da cewa ya son su yi shiru. AT: "ya motsa ga taron don su yi shiru" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

domin ya yi bayani

"yana so ya yi wata bayyani"

da murya ɗaya

Ana maganar ta da muryar mutane a lokaci ɗaya ne kamar suna ihun da murya ɗaya ne. AT: "cikin ɗaya" ko kuma "tare" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)