898 B
898 B
sai suka fusata kwara
Wato maƙeran kena. AT: "suka yi fushi ƙwarai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
yi kira mai ƙarfi
"suka daga murya sosai" ko kuma "suka yi ihu sosai"
Gari gaba ɗaya ya ruɗe
Ana "gari" na nufin mutanen. AT: "Sai hankalin mutanen garin gabaɗaya ya tashi suka fara ihu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])
jama'a kuma sun hanzarta da nufi ɗaya
Wannan dai taron 'yan banza ne ku kuma dai a ce na hargitsi ne.
zuwa dandalin
Dandalin Afisus wuri ne da jama'a sukan taru domin tarurruka da kuma nishaɗi kamar su wasanni da kuma waƙoki da kaɗe-kaɗe. Wuri ne da ke waje da kujeru masu iya ɗaukan mutane dubbai.
abokan tafiyar Bulus
Mutanen da ke tare da Bulus.
Gayus da Aristakas
Waɗannan sunayen mutane ne maza (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)