ha_tn/act/19/26.md

1.3 KiB

Kun gani kun kuma ji cewa

"kun zo ga sani da kuma fahimtar cewa"

ya rinjayi mutane da yawa

Wato yadda Bulus ke hana mutane bautar gumakai kenan. AT: "ya sa mutanae da yawa suka daina bautar gumakai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yana cewa babu alloli da ake ƙerawa da hannu

A nan "hannu" na nufin mutum gabaɗaya. AT: "Yana cewa gumakai da mutane ke ƙerawa ba ainihin alloli bane" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

cewa ba za a buƙaci sana'ar mu kuma ba

AT: "cewa mutane ba za su siya gumakan mu kuma ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

haikalin allahnmu Artimas babba zai zama mara amfan

AT: "mutane ba za su ga amfanin zuwa haikali don bautar allahnmu Artimas babba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

za ta rasa girmanta

Girmar artimas yana samowa ne daga abinda mutane ke sammani da ita.

ita da dukan ƙasar Asiya da duniya ke wa sujada

Wannan na nufin cewa jama'a masu yawa kenan domin a nuna cewa ita sananne ne a ko ina. A nan kalmomin nan "Asiya" da "duniya" na nufin jama'ar da ke Asiya da dukkan wuraren da aka sani a duniya. AT: "ita da jama'a da masu yawa a Asiya da sauran wurare a duniya ke bauta wa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-hyperbole]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])