ha_tn/act/19/23.md

1022 B

sai aka yi babban tashin hankali a Afisa game da wannan Hanyar

Wannan dai itace takaitaccen bayanni na farkon zancen.

sai aka yi babban tashin hankali

"zuciyar mutanen ya ɓace ƙwarai" Duba yadda aka juya wannan a [12:18].

Hanyar

Wato na adinin Kirista kenan. Duba yadda aka juya wannan a [9:1]

Wani maƙerin azurfa mai suna Damatrayus

Yadda aka yi amfani da kalmar nan "wani" yana gabatar da wani sabon mutum kenan a wannan labarin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-participants)

maƙerin azurfa

maƙerin tagula ne da ke aiki da su azurfa don yă kera kayan ado kamar su zinariya da sauransu.

mai suna Damatrayus

Wannan dai sunan wani mutum ne. Damatrayus maƙerin azurfa ne a Afisus kuma yana gãba da Bulus da kuma ikkilisiyar da ke wurin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

kawo riba sosai a sana'ar

"yana kawo kuɗi sosai ga duk masu ƙeran gumakai"

ma'aikatan irin wannan sana'ar

Sana'a itace aiki da mutum ke yi. AT: "sauran masu yin irin wannan aikin"