636 B
636 B
suka kawo littattafansu
"suka tattara litattafansu." Kalaman nan "litattafai" na nufin litattafan da ke ɗauke da ka'idodin sihiri.
a gaban mutane
"a gaban kowa da kowa"
tamaninsu
"tumanin litattafan"
dubu hamsin
"50,000" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
na azurfa
Kowane "azurfa" yana kusan kuɗin da ake biyan mai koduga a kowace rana. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney)
Sai maganar Ubangiji ta yadu ƙwarai da iƙo ta hanyoyi da yawa
"saboda waɗannan mannyan ayyuka, mutane masu yana sun ji bisharar Ubangiji Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)