ha_tn/act/19/15.md

834 B

Na san Yesu, na san Bulus

"Na san Yesu da kuma Bulus" ko kuma "Na san Yesu, na Kuma san Bulus"

amma ku, su wanene?

Ruhun ya yi wannan tambayan ne don yan nanata cewa matsubutan ba su da iƙo ko izini a kan mugayen ruhohi. AT: "amma ni ban san ku ba!" ko kuma "amma ku, baku da iƙo akai na!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Sai mugun ruhun da ke cikin mutumin ya dira

Wannan na nufin cewa mugun ruhin yake cikinsa ya dira akan matsubutan.

Suka runtuma da gudu ... tsirara

Matsubutan sun runtuma da gudu da jikunansu a tuɓe.

sunan Ubangiji Yesu ya sami ɗaukaka

AT: "sun ɗaukaka sunan Ubangiji Yesu" ko kuma "sun ɗauki sunan Ubangiji Yesu da girma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

sunan

Wato iƙo da izinin Yesu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)