ha_tn/act/19/13.md

559 B

masu tsubu

masu korin aljannu daga mutane ko wurare

sunan Ubangiji Yesu

A nan "suna" na nufin iƙon da izini (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

cikin sunan Yesu wada Bulus ke shelarsa

"Yesu" suna ne na yau da kullum a wannan lokacin, don haka masu tsubu suna son mutane su san wanda suke magana akai.

cikin sunan Yesun nan

Wato iƙo da izininYesu. AT: "da izinin Yesu" ko kuma "da iƙon Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Siba

Wannan sunan wani ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)