ha_tn/act/19/11.md

963 B

Allah ya yi manyan al'ajibai ta hannun Bulus

A nan "hannu" na nufin Bulus da kansa. AT: Allah yana sa Bulus yă yi mu'ajizai ko kuma "Allah yana yin mu'ajizai ta wurin Bulus" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

har ma ana kai zanin aljihun sa da rigar aikinsa wurin masubi kuma

AT: "har man yayin da a kai wa marasa lafiya adikansa da kuma rigar aikin da suka taɓa Bulus"

har ma masharin fuska da tagullar sa na warkas da mara lafiya idan an taɓa su

Wannan na iya nufin 1) kayayyakin aiki da Bulus ya taɓa ko kuma 2) kayayyakin da Bulus ya saka ko ya yi amfani da su.

adikansa

tufafu da ake iya sawa a kai

rigar aiki

tufafin sa ake sawa a ayi aiki don su tare ainihin tufafun da mutum ya sa.

suka warke daga cuce-cucensu

"marasa lafiya sun samu lafiya"

marasa lafiya

Wato mutanen da basu da lafiya. AT: "mutanen da ba lafiya" ko kuma "waɗanda basu da lafiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)