ha_tn/act/19/08.md

1.8 KiB

Bulus ya shiga majami'a ya yi ta koyarwa gabagadi misalin tsawon wata uku

"Bulus yakan shiga taron majami'a na kimamun wata uku kuma a can yana magana da gabagadi"

Yana bi da su cikin nazarin maganar yana fahimtar da mutane

"yana kawar masu da shakka da tabbacecen koyarwa"

shafi mulkin Allah

A nan "mulki" na nufin shugabacin Allah a matsayin sarki. AT: "game da mulkin Allah a matsayin sarki" ko kuma "game da yadda Allah zai nuna kansa a matsayin sarki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

waɗansu Yahudawa suka taurare, suka ƙi yin biyayya

wato suka ƙi su ba da gaskiya. AT: "wasu Yahudawa sun ƙi su karɓa su kuma yi biyayya da sakon" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suka fara ɓata hanyar Almasihu a gaban taron

Ana maganar abinda Almasihu ke so mutane su gaskkanta da shi ne kamar wani hanya ne da mutum ae iya tafiya a cikinta. Kamar kalmar nan, "hanyar" wani laƙabi ne na Masubi a wannan lokacin. AT: "suka fara faɗin mugayen abubuwa wa taron game da bi" ko kuma "suka fara faɗa wa taron mugayen abubuwa a kan mabiyaen Almasihu da kuma mabiyan koyarwarsa game da Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor and 9:2)

suka fara ɓata

"suka fara faɗin mugayen abubuwa game da"

a makarantar Tiranus

"a babbar ɗakin da Tiranus ke koyar da mutane"

Tiranus

Wannan sunan wani ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

har duk mazaunan Asiya suka ji

Wannan na iya nufin 1) Bulus ya yi wa'azin bishara ga jama'a da dama a dukkan Asiya ko kuma 2) Bisharar Bulus ya fito zuwa dukkan Asiya daga Afisus ta wurin Afisawan da kuma jama'ar da suka ziyarci Afisus da suka zo daga dukkan Asiya.

maganar Ubangiji

A nan "maganar" na nufin sakon. AT: "sakon Ubangiji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)