934 B
934 B
Da mutanen
A nan "mutane" na nufin almajiran da ke magana da Bulus a Afisus. [19:1]
sai aka yi masu baftisma
AT: "suka yi baftisma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
cikin sunan Ubangiji Yesu
A nan "suna" na nufin iƙon da izinin Yesu. AT: "as matasyin masubin Ubangiji Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
ya dibiya hannu a kansu
"ya dora hannayensa a bisa kansu." Mai yuwuwa ya dora hannayensa a bisa kafadan su ko a kansu. AT: "ya dora hannayensa a bisa kansu ya masu addu'a"
suka yi magana da harsuna da kuma annabci
Ba kamar yadda yake a [2:3-4] ba. babu takamaimian bayani game da waɗanda sun fahimci abubuwan da suke faɗi.
Su wajen mutum goma sha biyu ne duka
Wannan na nuna kimamun mutanen da aka masu baftisma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/writing-background)
mutum goma sha biyi
"mutum 12" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)