595 B
595 B
Wacce irin baftisma aka yi maku?
AT: "wace irin baftisma aka yi maku?" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Cikin Baftismar Yahaya
A nan iya juya wannan zuwa kammalallen jimla. AT: "An yi mana baftismar da Yahaya ke koyarwa akai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)
baftismar tuba
AT: "baftismar da mutane ke roƙa a masu yayin da suka zo tuba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
wanda zai zo
A nan "wanda" na nufin Yesu kenan.
zo bayansa
Wato wadda zai zo bayan Yahaya mai Baftisma nan gaba, ba wai mai binsa a jiki ba.