ha_tn/act/13/48.md

837 B

suka kuma yabi kalmar Ubangiji

A nan "kalmar" na nufin sako game da Yesu da suka gaskata da shi. AT: "suka kuma yabi Allah don sakon da suka ji game da Ubangiji Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Dukan waɗanda aka kaddarawa samin rai madawwami

AT: "Dukan waɗanda Allah ya kaddarawa samin rai na har abada sun gaskata" ko kuma "Dukan waɗanda Allah ya zaɓa su sami rai madawammi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Kalmar Ubangiji kuwa ta bazu a kowanne bangaren yankin

A nan "kalmar" na nufin sako game da Yesu. AT: "Waɗanda sun gaskanta suka yada kalmar Ubangiji zuwa ko ina a yankin" ko kuma "Waɗanda sun gaskanta suka tafi ko ina a yankin suna gaya wa mutane sakon Yesu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])