ha_tn/act/13/46.md

1.3 KiB

Dole ne

Ana ɗaukan cewa Allah ya umarta ayi haka. AT: "Allah ya Umarta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

a fara faɗa maku maganar Allah

AT: "maganar Allah" anan na nufin "sako daga Allah" AT: "mu fara faɗa maku wannan sako daga Allah tukuna" ko kuma "mu fara faɗa maka wannan maganar Allah tukuna" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]])

kun nuna baku cancanci rai madawwami ba

"kun nuna baku cancanci rai na har abada ba" ko kuma "kuna yi kamar baku cancanci rai madawwami ba"

zamu juya ga al'ummai

"za mu tafi gun Al'ummai" Bulus da Barnaba suna cewa za su kai wa Al'ummai bishara. AT: "za mu bar ku mu fara wa Al'ummai bishara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

haske

Ana maganar gaskiya game da Yesu ne kamar wani hasken wuta ne da mutane ke iya gani. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kawo ceto ga iyakar duniya

Kalmar nan "iyaka" na nufin ko ina. AT: "gaya wa mutane da ke ko ina a cikin duniya cewa ina so in cece su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

sa ku haske ga al'ummai, saboda ku kawo ceto ga iyakar duniya

Kalmar nan "iyaka" na nufin ko ina. AT: "gaya wa mutane da ke ko ina a cikin duniya cewa ina so in cece su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)