ha_tn/act/13/44.md

817 B

kusan dukan garin

"garin" anan na madadin jama'ar da ke garin. Wannan jimlar na nuna matukar shigar kalmar Ubangiji a wannan gari. AT: "kusan duka mutanen garin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin su ji maganar Ubangiji

Ana ɗaukan cewa Bulus da Barnaba ne suka yi maganar Ubangiji. AT: "domin su saurare Bulus da Barnaba suna magana game da Ubangiji Yesu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Yahudawa

A nan "Yahudawa" na nufin shugaban Yahudawa. AT: "shugaban Yahudawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

suka cika da kishi

A nan ana maganar kishi kamar wani abu ne da ke iya cika mutum. AT: "suka zama da kishi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

suna ƙaryata

"musunta" ko kuma "yi gãba"

abubuwan da Bulus ya faɗa

...