ha_tn/act/13/42.md

926 B

Da Bulus da Barnaba suna fita kenan

"Da Bulus da Barmaba suna fitowa kenan"

suka roƙesu, su

...

irin wannan magana

A nan "magana" na nufin jawabin da Bulus ya yi. AT: "wannan jawabin" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Bayan da sujadar ta ƙare

Wannan na iya nufin 1) wannan na ƙarin bayyani akan "Da Bulus da Barnaba suna fita kenan" a aya 42 ko kuma 2) Bulus da Barnaba sun bar taron kamun a tashi, sa annan wannan ya faru ne nan gaba.

waɗanda suka shiga addinin Yahudanci

Waɗannan ba Yahudawa ba ne amma sun tuba zuwa adinin Yahudanci.

sai suka gargaɗe su

"sai Bulus da Barnaba suka yi magana da su suka gargaɗe su"

da su cigaba da aikin alherin Allah

Ana ɗaukan cewa sun gaskanta ne da jawabin Bulus cewa Yesu Almasihu ne. AT: "da su cigaba da gaskanta cewa Allah yana gafarta zunuban mutane saboda abinda Yesu ya yi ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)