ha_tn/act/13/40.md

578 B

ku yi hankali

A nan daukan cewa abinda za su yi hankali da shi itace sakon Bulus. AT: "ku ba da hankalinku ga abinda na faɗa maku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

da abubuwan da annabawa suka faɗa

"saboda abinda da annabawa sun yi magana akai"

Duba, Ku masu raini

"ku 'yan adawa"

za ku ruɗe don mamaki

...

ku kuma shuɗe

"ku kuma mutu"

ina aiki

"ina yin wani abu" ko kuma "ina wata hidima"

a cikin kwananakinku

"a zamaninku"

aikin da

"In yin wani abu wanda"

ko da wani ya gaya maku

"ko da wani ya faɗa maku game da shi"