ha_tn/act/13/38.md

724 B

ku sani

"ku san wannan" ko kuma "wannan na da muhimmanci ku sani"

cewa ta wurin mutumin nan aka yi maku wa'azin gafarar zunubai

AT: "cewa mun fada maku cewa ana iya gafarta maku zunuban ku ta wurin Yesu ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

gafarar zunubai

AT: "cewa Allah na iya gafarta zunubanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Ta wurinsa ne duk wanda ya ba da gaskiya

"Ta wurinsa ne duk mutumin da ya ba da gaskiya" ko kuma "Duk wanda ya ba da gaskiya gare shi"

Ta wurinsa ne duk wanda ya ba da gaskiya zai kubuta

AT: "Yesu yana kubutar da duk wanda ya ba da gaskiya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dukan abin

"dukan zunubai"