ha_tn/act/13/35.md

1.3 KiB

Wannan shine dalilin da ya yi magana kuma a wata Zabura

Masu sauraron Bulus na iya fahimtar cewa wannan Zaburan na magane ne game da Almasihu. AT: "A wata Zaburan Dauda, ya yi magana game da Almasihu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ya yi magana

"Dauda ya kuma ce." Dauda ne marubucin Zabura 16 inda aka ruwaito wannan.

Ba za ka bar Mai Tsarkinka ya ruɓe ba

AT: "Ba za ka bar jikin Mai Tsarkinka ya ruɓa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ba za ka bar

Dauda yana magana da Allah ne anan.

a zamaninsa

"a lokacin da yake ruyuwa"

ya yi wa Allah ... abin da Allah yake so

"ya yi abinda Allah ya so yayi" ko kuma "ya yi abinda ya gamshi Allah"

ya mutu

...

aka binne shi tare da kakkaninsa

"aka binne shi tare da kakkaninsa da suka mutu"

ya kuma ruɓa

Wannan jimlar "ya kuma ruɓa" na nufin "jikinsa ya ruɓa." AT: "jikinsa kuwa ya ruba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

amma shi wanda

"amma Yesu wanda"

Allah ya tayar

A nan a tayar wata karin magana ne da ke sa wanda ya mutu ya yi rai kuma. AT: "Allah ya sa ya rayu kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

bai ga ruɓa ba

Wannan jimlar "bai ga ruɓa ba" wata hanya ce na cewa "bai ruɓa ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)