ha_tn/act/13/32.md

1.0 KiB

alkawaran da Allah ya yi yi wa kakkaninmu

Allah ya cika mana waɗannan alkawaran da ya yi wa kakkanninmu"

mana, 'ya'yansu

"mu" waɗanda muke 'ya'yan kakkanin mu." Bulus yana magana ne da tubabbun Yahudawa da Al'ummai da ke majami'ar da ke Antakiya na garin Pisidiya. Waɗannan su ne kakkanin Yahudawa na jiki, da kuma kakkanin tubabbun a ruhu.

ya ta da Yesu

A nan tayar wa wata karin magana ne na sa mutumin da ya mutu ya tashi kuma. AT: "taurin sa Yesu ya tashi kuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Kamar yadda ya ke a littafin zabura ta biyu

"Haka aka rubuta a cikin Zabura ta biru"

Zabura ta biyu

"Zabura 2"

Ɗa ... Mahaifi

Waɗanan wasu laƙabi ne da ke bayyana dangartakan da ke tsakanin Yesu da Allah. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/guidelines-sonofgodprinciples)

Kuma dalilin tayar da shi daga matattu shine saboda kada jikinsa ya ruɓe, ya yi magana kamar haka

"Allah ya yi magana haka game da rayar da Yesu kuma ne domin kada ma yă sake mutuwa kuma"

albarkun ... tabatattu

"tabbacin albarku"